Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 8 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿عَسَىٰ رَبُّكُمۡ أَن يَرۡحَمَكُمۡۚ وَإِنۡ عُدتُّمۡ عُدۡنَاۚ وَجَعَلۡنَا جَهَنَّمَ لِلۡكَٰفِرِينَ حَصِيرًا ﴾
[الإسرَاء: 8]
﴿عسى ربكم أن يرحمكم وإن عدتم عدنا وجعلنا جهنم للكافرين حصيرا﴾ [الإسرَاء: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Akwai tsammanin Ubangijinku Ya yi muku rahama. Kuma idan kun sake Mu sake. Kuma Mun sanya Jahannama matsara ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Akwai tsammanin Ubangijinku Ya yi muku rahama. Kuma idan kun sake Mu sake. Kuma Mun sanya Jahannama matsara ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Akwai tsammãnin Ubangijinku Ya yi muku rahama. Kuma idan kun sãke Mu sãke. Kuma Mun sanya Jahannama matsara ga kãfirai |