Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 98 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿ذَٰلِكَ جَزَآؤُهُم بِأَنَّهُمۡ كَفَرُواْ بِـَٔايَٰتِنَا وَقَالُوٓاْ أَءِذَا كُنَّا عِظَٰمٗا وَرُفَٰتًا أَءِنَّا لَمَبۡعُوثُونَ خَلۡقٗا جَدِيدًا ﴾
[الإسرَاء: 98]
﴿ذلك جزاؤهم بأنهم كفروا بآياتنا وقالوا أئذا كنا عظاما ورفاتا أئنا لمبعوثون﴾ [الإسرَاء: 98]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan ne sakamakonsu saboda lalle su, sun kafirta da ayo yinMu, kuma suka ce: "Shin idan muka kasance ƙasusuwa da niƙaƙƙun gaɓuɓuwa, shin lalle mu, haƙi ka, waɗanda ake tayarwa ne a cikin wata halitta sabuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne sakamakonsu saboda lalle su, sun kafirta da ayo yinMu, kuma suka ce: "Shin idan muka kasance ƙasusuwa da niƙaƙƙun gaɓuɓuwa, shin lalle mu, haƙi ka, waɗanda ake tayarwa ne a cikin wata halitta sabuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne sãkamakonsu sabõda lalle sũ, sun kãfirta da ãyõ yinMu, kuma suka ce: "Shin idan muka kasance ƙasũsuwa da nĩƙaƙƙun gaɓũɓuwa, shin lalle mũ, haƙĩ ka, waɗanda ake tãyarwa ne a cikin wata halitta sãbuwa |