Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 97 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَمَن يَهۡدِ ٱللَّهُ فَهُوَ ٱلۡمُهۡتَدِۖ وَمَن يُضۡلِلۡ فَلَن تَجِدَ لَهُمۡ أَوۡلِيَآءَ مِن دُونِهِۦۖ وَنَحۡشُرُهُمۡ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ عَلَىٰ وُجُوهِهِمۡ عُمۡيٗا وَبُكۡمٗا وَصُمّٗاۖ مَّأۡوَىٰهُمۡ جَهَنَّمُۖ كُلَّمَا خَبَتۡ زِدۡنَٰهُمۡ سَعِيرٗا ﴾
[الإسرَاء: 97]
﴿ومن يهد الله فهو المهتد ومن يضلل فلن تجد لهم أولياء من﴾ [الإسرَاء: 97]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda Allah Ya shiryar, to, shi ne shiryayye, kuma wanda Ya ɓatar to ba za ka sami waɗansu masoya gare su ba baicinSa. Kuma Muna tara su a Ranar ¡iyama a kan fuskokinsu, suna makafi, kuma bebaye da kurame. Matattararsu Jahannama ce, ko da yaushe ta bice, sai Mu ƙara musu wata wuta mai tsanani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda Allah Ya shiryar, to, shi ne shiryayye, kuma wanda Ya ɓatar to ba za ka sami waɗansu masoya gare su ba baicinSa. Kuma Muna tara su a Ranar ¡iyama a kan fuskokinsu, suna makafi, kuma bebaye da kurame. Matattararsu Jahannama ce, ko da yaushe ta bice, sai Mu ƙara musu wata wuta mai tsanani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda Allah Ya shiryar, to, shĩ ne shiryayye, kuma wanda Ya ɓatar to bã zã ka sãmi waɗansu masõya gare su ba baicinSa. Kuma Munã tãra su a Rãnar ¡iyãma a kan fuskõkinsu, sunã makãfi, kuma bẽbãye da kurãme. Matattararsu Jahannama ce, kõ da yaushe ta bice, sai Mu ƙãra musu wata wuta mai tsanani |