Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 105 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِـَٔايَٰتِ رَبِّهِمۡ وَلِقَآئِهِۦ فَحَبِطَتۡ أَعۡمَٰلُهُمۡ فَلَا نُقِيمُ لَهُمۡ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ وَزۡنٗا ﴾
[الكَهف: 105]
﴿أولئك الذين كفروا بآيات ربهم ولقائه فحبطت أعمالهم فلا نقيم لهم يوم﴾ [الكَهف: 105]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan ne waɗanda suka kafirta da ayoyin Ubangijinsu, da kuma haɗuwa da Shi, sai ayyukansu suka ɓaci. Saboda haka ba za Mu tsayar musu da awo* ba a Ranar ¡iyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ne waɗanda suka kafirta da ayoyin Ubangijinsu, da kuma haɗuwa da Shi, sai ayyukansu suka ɓaci. Saboda haka ba za Mu tsayar musu da awo ba a Ranar ¡iyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ne waɗanda suka kãfirta da ãyõyin Ubangijinsu, da kuma haɗuwa da Shi, sai ayyukansu suka ɓãci. Sabõda haka bã zã Mu tsayar musu da awo ba a Rãnar ¡iyãma |