Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 106 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿ذَٰلِكَ جَزَآؤُهُمۡ جَهَنَّمُ بِمَا كَفَرُواْ وَٱتَّخَذُوٓاْ ءَايَٰتِي وَرُسُلِي هُزُوًا ﴾
[الكَهف: 106]
﴿ذلك جزاؤهم جهنم بما كفروا واتخذوا آياتي ورسلي هزوا﴾ [الكَهف: 106]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan ne sakamakonsu shi ne Jahannama, saboda kafircinsu, kuma suka riƙi ayoyi Na da Manzanni Na abin izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne sakamakonsu shi ne Jahannama, saboda kafircinsu, kuma suka riƙi ayoyiNa da ManzanniNa abin izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne sakamakonsu shĩ ne Jahannama, sabõda kãfircinsu, kuma suka riƙi ãyõyiNa da ManzanniNa abin izgili |