Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 107 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ كَانَتۡ لَهُمۡ جَنَّٰتُ ٱلۡفِرۡدَوۡسِ نُزُلًا ﴾
[الكَهف: 107]
﴿إن الذين آمنوا وعملوا الصالحات كانت لهم جنات الفردوس نـزلا﴾ [الكَهف: 107]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, Aljannar Firdausi ta kasance ita ce liyafa a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, Aljannar Firdausi ta kasance ita ce liyafa a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, Aljannar Firdausi ta kasance ita ce liyãfa a gare su |