Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 33 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿كِلۡتَا ٱلۡجَنَّتَيۡنِ ءَاتَتۡ أُكُلَهَا وَلَمۡ تَظۡلِم مِّنۡهُ شَيۡـٔٗاۚ وَفَجَّرۡنَا خِلَٰلَهُمَا نَهَرٗا ﴾
[الكَهف: 33]
﴿كلتا الجنتين آتت أكلها ولم تظلم منه شيئا وفجرنا خلالهما نهرا﴾ [الكَهف: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kowace gona daga biyun, ta bayar da amfaninta, kuma ba ta yi zaluncin kome ba daga gare shi. Kuma Muka ɓuɓɓugar da ƙoramu a tsakaninsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kowace gona daga biyun, ta bayar da amfaninta, kuma ba ta yi zaluncin kome ba daga gare shi. Kuma Muka ɓuɓɓugar da ƙoramu a tsakaninsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõwace gõna daga biyun, tã bãyar da amfãninta, kuma ba ta yi zãluncin kõme ba daga gare shi. Kuma Muka ɓuɓɓugar da ƙoramu a tsakãninsu |