Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 34 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَكَانَ لَهُۥ ثَمَرٞ فَقَالَ لِصَٰحِبِهِۦ وَهُوَ يُحَاوِرُهُۥٓ أَنَا۠ أَكۡثَرُ مِنكَ مَالٗا وَأَعَزُّ نَفَرٗا ﴾
[الكَهف: 34]
﴿وكان له ثمر فقال لصاحبه وهو يحاوره أنا أكثر منك مالا وأعز﴾ [الكَهف: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ɗan itace ya kasance gare shi. Sai ya ce wa abokinsa, alhali kuwa yana muhawara da shi, "Ni ne mafifici daga gare ka a wajen dukiya, kuma mafi izza a wajen jama'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ɗan itace ya kasance gare shi. Sai ya ce wa abokinsa, alhali kuwa yana muhawara da shi, "Ni ne mafifici daga gare ka a wajen dukiya, kuma mafi izza a wajen jama'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ɗan ĩtãce ya kasance gare shi. Sai ya ce wa abõkinsa, alhali kuwa yanã muhãwara da shi, "Nĩ ne mafĩfĩci daga gare ka a wajen dũkiya, kuma mafi izza a wajen jama'a |