Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 52 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَيَوۡمَ يَقُولُ نَادُواْ شُرَكَآءِيَ ٱلَّذِينَ زَعَمۡتُمۡ فَدَعَوۡهُمۡ فَلَمۡ يَسۡتَجِيبُواْ لَهُمۡ وَجَعَلۡنَا بَيۡنَهُم مَّوۡبِقٗا ﴾
[الكَهف: 52]
﴿ويوم يقول نادوا شركائي الذين زعمتم فدعوهم فلم يستجيبوا لهم وجعلنا بينهم﴾ [الكَهف: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da ranar da Allah Yake cewa, "Ku kirayi abokan tarayyaTa, waɗanda kuka riya." Sai su kiraye su, sai ba za su karɓa musu ba, kuma Mu sanya Maubiƙa* (Mahalaka) a tsakaninsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da ranar da Allah Yake cewa, "Ku kirayi abokan tarayyaTa, waɗanda kuka riya." Sai su kiraye su, sai ba za su karɓa musu ba, kuma Mu sanya Maubiƙa (Mahalaka) a tsakaninsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da rãnar da Allah Yake cẽwa, "Ku kirãyi abõkan tarayyãTa, waɗanda kuka riya." Sai su kirãye su, sai bã zã su karɓa musu ba, kuma Mu sanya Maubiƙa (Mahalaka) a tsakãninsu |