Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 51 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿۞ مَّآ أَشۡهَدتُّهُمۡ خَلۡقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَلَا خَلۡقَ أَنفُسِهِمۡ وَمَا كُنتُ مُتَّخِذَ ٱلۡمُضِلِّينَ عَضُدٗا ﴾
[الكَهف: 51]
﴿ما أشهدتهم خلق السموات والأرض ولا خلق أنفسهم وما كنت متخذ المضلين﴾ [الكَهف: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Ban shaida musu halittar sammai da ƙasa ba, kuma ban (shaida musu) halittar rayukansu ba kuma ban kasance mai riƙon masu ɓatarwa (da wani) su zama mataimaka ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ban shaida musu halittar sammai da ƙasa ba, kuma ban (shaida musu) halittar rayukansu ba kuma ban kasance mai riƙon masu ɓatarwa (da wani) su zama mataimaka ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ban shaida musu halittar sammai da ƙasa ba, kuma ban (shaida musu) halittar rãyukansu ba kuma ban kasance mai riƙon mãsu ɓatarwa (da wani) su zama mataimaka ba |