Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 65 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿فَوَجَدَا عَبۡدٗا مِّنۡ عِبَادِنَآ ءَاتَيۡنَٰهُ رَحۡمَةٗ مِّنۡ عِندِنَا وَعَلَّمۡنَٰهُ مِن لَّدُنَّا عِلۡمٗا ﴾
[الكَهف: 65]
﴿فوجدا عبدا من عبادنا آتيناه رحمة من عندنا وعلمناه من لدنا علما﴾ [الكَهف: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka sami wani bawa daga bayin Mu, Mun ba shi wata rahama* daga wurin Mu, kuma Mun sanar da shi wani ilmi daga gun Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka sami wani bawa daga bayinMu, Mun ba shi wata rahama daga wurinMu, kuma Mun sanar da shi wani ilmi daga gunMu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka sãmi wani bãwa daga bãyinMu, Mun bã shi wata rahama daga wurinMu, kuma Mun sanar da shi wani ilmi daga gunMu |