Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 66 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿قَالَ لَهُۥ مُوسَىٰ هَلۡ أَتَّبِعُكَ عَلَىٰٓ أَن تُعَلِّمَنِ مِمَّا عُلِّمۡتَ رُشۡدٗا ﴾
[الكَهف: 66]
﴿قال له موسى هل أتبعك على أن تعلمن مما علمت رشدا﴾ [الكَهف: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Musa ya ce masa, "Ko in bi ka a kan ka sanar da ni daga abin da aka sanar da kai na shiriya |
Abubakar Mahmoud Gumi Musa ya ce masa, "Ko in bi ka a kan ka sanar da ni daga abin da aka sanar da kai na shiriya |
Abubakar Mahmoud Gumi Mũsã ya ce masa, "Ko in bĩ ka a kan ka sanar da ni daga abin da aka sanar da kai na shiriya |