Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 64 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿قَالَ ذَٰلِكَ مَا كُنَّا نَبۡغِۚ فَٱرۡتَدَّا عَلَىٰٓ ءَاثَارِهِمَا قَصَصٗا ﴾
[الكَهف: 64]
﴿قال ذلك ما كنا نبغ فارتدا على آثارهما قصصا﴾ [الكَهف: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Wancan ne abin da muka kasance muna biɗa." Sai suka koma a kan gurabunsu, suna bibiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Wancan ne abin da muka kasance muna biɗa." Sai suka koma a kan gurabunsu, suna bibiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Wancan ne abin da muka kasance munã biɗã." Sai suka kõma a kan gurãbunsu, sunã bĩbiya |