Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 86 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿حَتَّىٰٓ إِذَا بَلَغَ مَغۡرِبَ ٱلشَّمۡسِ وَجَدَهَا تَغۡرُبُ فِي عَيۡنٍ حَمِئَةٖ وَوَجَدَ عِندَهَا قَوۡمٗاۖ قُلۡنَا يَٰذَا ٱلۡقَرۡنَيۡنِ إِمَّآ أَن تُعَذِّبَ وَإِمَّآ أَن تَتَّخِذَ فِيهِمۡ حُسۡنٗا ﴾
[الكَهف: 86]
﴿حتى إذا بلغ مغرب الشمس وجدها تغرب في عين حمئة ووجد عندها﴾ [الكَهف: 86]
Abubakar Mahmood Jummi Har a lokacin da ya isa ga mafaɗar rana, kuma ya same ta tana ɓacewa a cikin wani ruwa mai baƙar laka, kuma ya sami waɗansu mutane a wurinta. Muka ce: "Ya Zulƙarnaini imma dai ka azabtar kuma imma ka riƙi kyautatawa a cikinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Har a lokacin da ya isa ga mafaɗar rana, kuma ya same ta tana ɓacewa a cikin wani ruwa mai baƙar laka, kuma ya sami waɗansu mutane a wurinta. Muka ce: "Ya Zulƙarnaini imma dai ka azabtar kuma imma ka riƙi kyautatawa a cikinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Har a lõkacin da ya isa ga mafãɗar rãnã, kuma ya sãme ta tanã ɓacẽwa a cikin wani ruwa mai baƙar lãkã, kuma ya sãmi waɗansu mutãne a wurinta. Muka ce: "Yã Zulƙarnaini imma dai ka azabtar kuma imma ka riƙi kyautatãwa a cikinsu |