Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 87 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿قَالَ أَمَّا مَن ظَلَمَ فَسَوۡفَ نُعَذِّبُهُۥ ثُمَّ يُرَدُّ إِلَىٰ رَبِّهِۦ فَيُعَذِّبُهُۥ عَذَابٗا نُّكۡرٗا ﴾
[الكَهف: 87]
﴿قال أما من ظلم فسوف نعذبه ثم يرد إلى ربه فيعذبه عذابا﴾ [الكَهف: 87]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Amma wanda ya yi zalunci, to za mu azabta shi, sa'an nan a mayar da shi zuwa ga Ubangijinsa, sai kuma Ya yi masa azaba, azaba abar ƙyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Amma wanda ya yi zalunci, to za mu azabta shi, sa'an nan a mayar da shi zuwa ga Ubangijinsa, sai kuma Ya yi masa azaba, azaba abar ƙyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Amma wanda ya yi zãlunci, to zã mu azabta shi, sa'an nan a mayar da shi zuwa ga Ubangijinsa, sai kuma Ya yi masa azãba, azãba abar ƙyãma |