Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 90 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿حَتَّىٰٓ إِذَا بَلَغَ مَطۡلِعَ ٱلشَّمۡسِ وَجَدَهَا تَطۡلُعُ عَلَىٰ قَوۡمٖ لَّمۡ نَجۡعَل لَّهُم مِّن دُونِهَا سِتۡرٗا ﴾
[الكَهف: 90]
﴿حتى إذا بلغ مطلع الشمس وجدها تطلع على قوم لم نجعل لهم﴾ [الكَهف: 90]
Abubakar Mahmood Jummi Har a lokacin da ya isa ga mafitar rana, ya same ta tana fita a kan waɗansu mutane (waɗanda) ba Mu sanya musu wata kariya ba daga barinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Har a lokacin da ya isa ga mafitar rana, ya same ta tana fita a kan waɗansu mutane (waɗanda) ba Mu sanya musu wata kariya ba daga barinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Har a lõkacin da ya isa ga mafitar rãnã, ya sãme ta tanã fita a kan waɗansu mutãne (waɗanda) ba Mu sanya musu wata kãriya ba daga barinta |