Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 33 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَٱلسَّلَٰمُ عَلَيَّ يَوۡمَ وُلِدتُّ وَيَوۡمَ أَمُوتُ وَيَوۡمَ أُبۡعَثُ حَيّٗا ﴾
[مَريَم: 33]
﴿والسلام علي يوم ولدت ويوم أموت ويوم أبعث حيا﴾ [مَريَم: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma aminci ya tabbata a gare ni a ranar da aka haife ni da ranar da nake mutuwa da ranar da ake tayar da ni ina mai rai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aminci ya tabbata a gare ni a ranar da aka haife ni da ranar da nake mutuwa da ranar da ake tayar da ni ina mai rai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aminci ya tabbata a gare ni a rãnar da aka haife ni da rãnar da nake mutũwa da rãnar da ake tãyar da ni inã mai rai |