Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 32 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَبَرَّۢا بِوَٰلِدَتِي وَلَمۡ يَجۡعَلۡنِي جَبَّارٗا شَقِيّٗا ﴾
[مَريَم: 32]
﴿وبرا بوالدتي ولم يجعلني جبارا شقيا﴾ [مَريَم: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mai biyayya ga uwata, kuma bai sanya ni mai kaushin zuciya ba marashin alheri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mai biyayya ga uwata, kuma bai sanya ni mai kaushin zuciya ba marashin alheri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mai biyayya ga uwãta, kuma bai sanya ni mai kaushin zũciya ba marashin alhẽri |