Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 34 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿ذَٰلِكَ عِيسَى ٱبۡنُ مَرۡيَمَۖ قَوۡلَ ٱلۡحَقِّ ٱلَّذِي فِيهِ يَمۡتَرُونَ ﴾
[مَريَم: 34]
﴿ذلك عيسى ابن مريم قول الحق الذي فيه يمترون﴾ [مَريَم: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan ne Isa ɗan Maryamu, maganar gaskiya wadda suke shakka a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne Isa ɗan Maryamu, maganar gaskiya wadda suke shakka a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne Ĩsã ɗan Maryamu, maganar gaskiya wadda suke shakka a cikinta |