Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 106 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿۞ مَا نَنسَخۡ مِنۡ ءَايَةٍ أَوۡ نُنسِهَا نَأۡتِ بِخَيۡرٖ مِّنۡهَآ أَوۡ مِثۡلِهَآۗ أَلَمۡ تَعۡلَمۡ أَنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٌ ﴾
[البَقَرَة: 106]
﴿ما ننسخ من آية أو ننسها نأت بخير منها أو مثلها ألم﴾ [البَقَرَة: 106]
Abubakar Mahmood Jummi Abin da Muka shafe* daga aya, ko kuwa Muka jinkirtar da ita, za Mu zo da mafi Alheri daga gare ta ko kuwa misalinta. Ashe, ba ka sani ba, cewa lalle ne, Allah a kan dukkan kome Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da Muka shafe daga aya, ko kuwa Muka jinkirtar da ita, za Mu zo da mafi alheri daga gare ta ko kuwa misalinta. Ashe, ba ka sani ba, cewa lalle ne, Allah a kan dukkan kome Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da Muka shãfe daga ãya, ko kuwa Muka jinkirtar da ita, zã Mu zo da mafi alhẽri daga gare ta ko kuwa misãlinta. Ashe, ba ka sani ba, cẽwa lalle ne, Allah a kan dukkan kõme Mai ĩkon yi ne |