Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 105 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿مَّا يَوَدُّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ مِنۡ أَهۡلِ ٱلۡكِتَٰبِ وَلَا ٱلۡمُشۡرِكِينَ أَن يُنَزَّلَ عَلَيۡكُم مِّنۡ خَيۡرٖ مِّن رَّبِّكُمۡۚ وَٱللَّهُ يَخۡتَصُّ بِرَحۡمَتِهِۦ مَن يَشَآءُۚ وَٱللَّهُ ذُو ٱلۡفَضۡلِ ٱلۡعَظِيمِ ﴾
[البَقَرَة: 105]
﴿ما يود الذين كفروا من أهل الكتاب ولا المشركين أن ينـزل عليكم﴾ [البَقَرَة: 105]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka kafirta daga Ma'abuta Littafi, ba su son a saukar da wani alheri a kanku daga Ubangijinku, kuma mushirikai ma ba su so. Kuma Allah Yana keɓance da wanda Yake so da rahamarSa. Kuma Allah Ma'abucin falala mai girma ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka kafirta daga Ma'abuta Littafi, ba su son a saukar da wani alheri a kanku daga Ubangijinku, kuma mushirikai ma ba su so. Kuma Allah Yana keɓance da wanda Yake so da rahamarSa. Kuma Allah Ma'abucin falala mai girma ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka kãfirta daga Ma'abuta Littãfi, bã su son a saukar da wani alhẽri a kanku daga Ubangijinku, kuma mushirikai mã bã su so. Kuma Allah Yana keɓance da wanda Yake so da rahamarSa. Kuma Allah Ma'abũcin falala mai girma ne |