Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 107 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿أَلَمۡ تَعۡلَمۡ أَنَّ ٱللَّهَ لَهُۥ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۗ وَمَا لَكُم مِّن دُونِ ٱللَّهِ مِن وَلِيّٖ وَلَا نَصِيرٍ ﴾
[البَقَرَة: 107]
﴿ألم تعلم أن الله له ملك السموات والأرض وما لكم من دون﴾ [البَقَرَة: 107]
Abubakar Mahmood Jummi Shin ba ka sani ba, cewa lalle ne Allah, Shi ne da mulkin sammai da ƙasa kuma ba ku da, baicin Allah, wani majiɓinci, kuma ba ku da wani mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin ba ka sani ba, cewa lalle ne Allah, Shi ne da mulkin sammai da ƙasa kuma ba ku da, baicin Allah, wani majiɓinci, kuma ba ku da wani mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin ba ka sani ba, cẽwa lalle ne Allah, Shĩ ne da mulkin sammai da ƙasa kuma bã ku da, baicin Allah, wani majiɓinci, kuma bã ku da wani mataimaki |