Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 115 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَلِلَّهِ ٱلۡمَشۡرِقُ وَٱلۡمَغۡرِبُۚ فَأَيۡنَمَا تُوَلُّواْ فَثَمَّ وَجۡهُ ٱللَّهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ وَٰسِعٌ عَلِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 115]
﴿ولله المشرق والمغرب فأينما تولوا فثم وجه الله إن الله واسع عليم﴾ [البَقَرَة: 115]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah ɗai yake da gabas da yamma saboda haka, inda duk aka juyar da ku, to, a can fuskar Allah take. Lalle ne, Allah Mawadaci ne, Mai ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ɗai yake da gabas da yamma saboda haka, inda duk aka juyar da ku, to, a can fuskar Allah take. Lalle ne, Allah Mawadaci ne, Mai ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ɗai yake da gabas da yamma sabõda haka, inda duk aka jũyar da ku, to, a can fuskar Allah take. Lalle ne, Allah Mawadãci ne, Mai ilmi |