×

Kuma suka ce: "Allah Yã riƙi* ɗã." Tsarki yã tabbata a gare 2:116 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:116) ayat 116 in Hausa

2:116 Surah Al-Baqarah ayat 116 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 116 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿وَقَالُواْ ٱتَّخَذَ ٱللَّهُ وَلَدٗاۗ سُبۡحَٰنَهُۥۖ بَل لَّهُۥ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ كُلّٞ لَّهُۥ قَٰنِتُونَ ﴾
[البَقَرَة: 116]

Kuma suka ce: "Allah Yã riƙi* ɗã." Tsarki yã tabbata a gare Shi! A'a, Shi ne da abin da yake a cikin sammai da ƙasa, dukansu, a gare Shi, mãsu ƙanƙan da kai ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقالوا اتخذ الله ولدا سبحانه بل له ما في السموات والأرض كل, باللغة الهوسا

﴿وقالوا اتخذ الله ولدا سبحانه بل له ما في السموات والأرض كل﴾ [البَقَرَة: 116]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma suka ce: "Allah Ya riƙi* ɗa." Tsarki ya tabbata a gare Shi! A'a, Shi ne da abin da yake a cikin sammai da ƙasa, dukansu, a gare Shi, masu ƙanƙan da kai ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma suka ce: "Allah Ya riƙi ɗa." Tsarki ya tabbata a gare Shi! A'a, Shi ne da abin da yake a cikin sammai da ƙasa, dukansu, a gare Shi, masu ƙanƙan da kai ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma suka ce: "Allah Yã riƙi ɗã." Tsarki yã tabbata a gare Shi! A'a, Shi ne da abin da yake a cikin sammai da ƙasa, dukansu, a gare Shi, mãsu ƙanƙan da kai ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek