×

Kuma wãne ne mafi zãlunci* daga wanda ya hana masallãtan Allah, dõmin 2:114 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:114) ayat 114 in Hausa

2:114 Surah Al-Baqarah ayat 114 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 114 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿وَمَنۡ أَظۡلَمُ مِمَّن مَّنَعَ مَسَٰجِدَ ٱللَّهِ أَن يُذۡكَرَ فِيهَا ٱسۡمُهُۥ وَسَعَىٰ فِي خَرَابِهَآۚ أُوْلَٰٓئِكَ مَا كَانَ لَهُمۡ أَن يَدۡخُلُوهَآ إِلَّا خَآئِفِينَۚ لَهُمۡ فِي ٱلدُّنۡيَا خِزۡيٞ وَلَهُمۡ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ عَذَابٌ عَظِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 114]

Kuma wãne ne mafi zãlunci* daga wanda ya hana masallãtan Allah, dõmin kada a ambaci sunanSa a cikinsu, sai kuma ya yi aiki ga rushe su? Waɗannan bã ya kasancẽwa a gare su su shigẽ su fãce suna mãsu tsõro. Suna da, a cikin duniya wani wulãkanci, kuma suna da, a cikin Lãhira, Azãba mai girma

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ومن أظلم ممن منع مساجد الله أن يذكر فيها اسمه وسعى في, باللغة الهوسا

﴿ومن أظلم ممن منع مساجد الله أن يذكر فيها اسمه وسعى في﴾ [البَقَرَة: 114]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma wane ne mafi zalunci* daga wanda ya hana masallatan Allah, domin kada a ambaci sunanSa a cikinsu, sai kuma ya yi aiki ga rushe su? Waɗannan ba ya kasancewa a gare su su shige su face suna masu tsoro. Suna da, a cikin duniya wani wulakanci, kuma suna da, a cikin Lahira, Azaba mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma wane ne mafi zalunci daga wanda ya hana masallatan Allah, domin kada a ambaci sunanSa a cikinsu, sai kuma ya yi aiki ga rushe su? Waɗannan ba ya kasancewa a gare su su shige su face suna masu tsoro. Suna da, a cikin duniya wani wulakanci, kuma suna da, a cikin Lahira, azaba mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma wãne ne mafi zãlunci daga wanda ya hana masallãtan Allah, dõmin kada a ambaci sunanSa a cikinsu, sai kuma ya yi aiki ga rushe su? Waɗannan bã ya kasancẽwa a gare su su shigẽ su fãce suna mãsu tsõro. Suna da, a cikin duniya wani wulãkanci, kuma suna da, a cikin Lãhira, azãba mai girma
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek