Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 121 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿ٱلَّذِينَ ءَاتَيۡنَٰهُمُ ٱلۡكِتَٰبَ يَتۡلُونَهُۥ حَقَّ تِلَاوَتِهِۦٓ أُوْلَٰٓئِكَ يُؤۡمِنُونَ بِهِۦۗ وَمَن يَكۡفُرۡ بِهِۦ فَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡخَٰسِرُونَ ﴾
[البَقَرَة: 121]
﴿الذين آتيناهم الكتاب يتلونه حق تلاوته أولئك يؤمنون به ومن يكفر به﴾ [البَقَرَة: 121]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda Muka bai wa Littafi suna karatunsa a kan haƙƙin karatunsa, waɗannan suna imani da shi (Alƙur'ani). Kuma wanda ya kafirta da shi, to, waɗannan su ne masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda Muka bai wa Littafi suna karatunsa a kan haƙƙin karatunsa, waɗannan suna imani da shi (Alƙur'ani). Kuma wanda ya kafirta da shi, to, waɗannan su ne masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda Muka bai wa Littãfi suna karãtunsa a kan haƙƙin karãtunsa, waɗannan suna ĩmani da shi (Alƙur'ãni). Kuma wanda ya kãfirta da shi, to, waɗannan sũ ne mãsu hasãra |