Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 122 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿يَٰبَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ ٱذۡكُرُواْ نِعۡمَتِيَ ٱلَّتِيٓ أَنۡعَمۡتُ عَلَيۡكُمۡ وَأَنِّي فَضَّلۡتُكُمۡ عَلَى ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[البَقَرَة: 122]
﴿يابني إسرائيل اذكروا نعمتي التي أنعمت عليكم وأني فضلتكم على العالمين﴾ [البَقَرَة: 122]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Bani Isra'ila! Ku* tuna ni'imaTa wadda Na ni'imtar da ita a kanku, kuma lalle ne Ni, Na fifita ku a kan talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Bani Isra'ila! Ku tuna ni'imaTa wadda Na ni'imtar da ita a kanku, kuma lalle ne Ni, Na fifita ku a kan talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Banĩ Isrã'ĩla! Ku tuna ni'imaTa wadda Na ni'imtar da ita a kanku, kuma lalle ne Nĩ, Nã fĩfĩtã ku a kan tãlikai |