Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 120 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَلَن تَرۡضَىٰ عَنكَ ٱلۡيَهُودُ وَلَا ٱلنَّصَٰرَىٰ حَتَّىٰ تَتَّبِعَ مِلَّتَهُمۡۗ قُلۡ إِنَّ هُدَى ٱللَّهِ هُوَ ٱلۡهُدَىٰۗ وَلَئِنِ ٱتَّبَعۡتَ أَهۡوَآءَهُم بَعۡدَ ٱلَّذِي جَآءَكَ مِنَ ٱلۡعِلۡمِ مَا لَكَ مِنَ ٱللَّهِ مِن وَلِيّٖ وَلَا نَصِيرٍ ﴾
[البَقَرَة: 120]
﴿ولن ترضى عنك اليهود ولا النصارى حتى تتبع ملتهم قل إن هدى﴾ [البَقَرَة: 120]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Yahudu ba za su yarda da kome daga gare ka ba, kuma Nasara ba za su yarda ba, sai ka bi irin aƙidarsu. Ka ce: "Lalle ne, shiriyar Allah ita ce shiriya." Kuma lalle ne idan ka bi son zuciyoyinsu a bayan abin da ya zo maka na ilmi, ba ka da, daga Allah, wani majiɓinci, kuma babu wani mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yahudu ba za su yarda da kome daga gare ka ba, kuma Nasara ba za su yarda ba, sai ka bi irin aƙidarsu. Ka ce: "Lalle ne, shiriyar Allah ita ce shiriya." Kuma lalle ne idan ka bi son zuciyoyinsu a bayan abin da ya zo maka na ilmi, ba ka da, daga Allah, wani majiɓinci, kuma babu wani mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yahũdu bã zã su yarda da kõme daga gare ka ba, kuma Nasãra bã zã su yarda ba, sai kã bi irin aƙidarsu. Ka ce: "Lalle ne, shiriyar Allah ita ce shiriya." Kuma lalle ne idan ka bi son zũciyõyinsu a bãyan abin da ya zo maka na ilmi, bã ka da, daga Allah, wani majiɓinci, kuma bãbu wani mataimaki |