×

Kuma a lõkacin da lbrãhĩm ya ce: "Yã Ubangijĩna! Ka sanya wannan 2:126 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:126) ayat 126 in Hausa

2:126 Surah Al-Baqarah ayat 126 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 126 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿وَإِذۡ قَالَ إِبۡرَٰهِـۧمُ رَبِّ ٱجۡعَلۡ هَٰذَا بَلَدًا ءَامِنٗا وَٱرۡزُقۡ أَهۡلَهُۥ مِنَ ٱلثَّمَرَٰتِ مَنۡ ءَامَنَ مِنۡهُم بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِۚ قَالَ وَمَن كَفَرَ فَأُمَتِّعُهُۥ قَلِيلٗا ثُمَّ أَضۡطَرُّهُۥٓ إِلَىٰ عَذَابِ ٱلنَّارِۖ وَبِئۡسَ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[البَقَرَة: 126]

Kuma a lõkacin da lbrãhĩm ya ce: "Yã Ubangijĩna! Ka sanya wannan gari amintacce, Ka azurta mutãnensa, daga 'ya'yan itãcen, wanda ya yi ĩmãni, daga gare su, da Allah da Ranar Lãhira." Allah Ya ce: "Wanda ya kãfirta ma Ina jiyar da shi dãɗi kaɗan, sa'an nan kuma Ina tĩlastã shi zuwa ga azãbar Wuta. Kuma makõmar, ta munana

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذ قال إبراهيم رب اجعل هذا بلدا آمنا وارزق أهله من الثمرات, باللغة الهوسا

﴿وإذ قال إبراهيم رب اجعل هذا بلدا آمنا وارزق أهله من الثمرات﴾ [البَقَرَة: 126]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a lokacin da lbrahim ya ce: "Ya Ubangijina! Ka sanya wannan gari amintacce, Ka azurta mutanensa, daga 'ya'yan itacen, wanda ya yi imani, daga gare su, da Allah da Ranar Lahira." Allah Ya ce: "Wanda ya kafirta ma Ina jiyar da shi daɗi kaɗan, sa'an nan kuma Ina tilasta shi zuwa ga azabar Wuta. Kuma makomar, ta munana
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lokacin da lbrahim ya ce: "Ya Ubangijina! Ka sanya wannan gari amintacce, Ka azurta mutanensa, daga 'ya'yan itacen, wanda ya yi imani, daga gare su, da Allah da Ranar Lahira." Allah Ya ce: "Wanda ya kafirta ma Ina jiyar da shi daɗi kaɗan, sa'an nan kuma Ina tilasta shi zuwa ga azabar Wuta. Kuma makomar, ta munana
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lõkacin da lbrãhĩm ya ce: "Yã Ubangijĩna! Ka sanya wannan gari amintacce, Ka azurta mutãnensa, daga 'ya'yan itãcen, wanda ya yi ĩmãni, daga gare su, da Allah da Ranar Lãhira." Allah Ya ce: "Wanda ya kãfirta ma Ina jiyar da shi dãɗi kaɗan, sa'an nan kuma Ina tĩlastã shi zuwa ga azãbar Wuta. Kuma makõmar, ta munana
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek