Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 125 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَإِذۡ جَعَلۡنَا ٱلۡبَيۡتَ مَثَابَةٗ لِّلنَّاسِ وَأَمۡنٗا وَٱتَّخِذُواْ مِن مَّقَامِ إِبۡرَٰهِـۧمَ مُصَلّٗىۖ وَعَهِدۡنَآ إِلَىٰٓ إِبۡرَٰهِـۧمَ وَإِسۡمَٰعِيلَ أَن طَهِّرَا بَيۡتِيَ لِلطَّآئِفِينَ وَٱلۡعَٰكِفِينَ وَٱلرُّكَّعِ ٱلسُّجُودِ ﴾
[البَقَرَة: 125]
﴿وإذ جعلنا البيت مثابة للناس وأمنا واتخذوا من مقام إبراهيم مصلى وعهدنا﴾ [البَقَرَة: 125]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Muka sanya ¦akin ya zama makoma ga mutane, da aminci, kuma ku riƙi wurin salla daga Maƙami Ibrahim, kuma Muka yi alƙawari zuwa ga Ibrahim, da Isma'ila da cewa: "Ku tsarkake ¦akiNa domin masu ɗawafi da masu lizimta da masu ruku'i, masu sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Muka sanya ¦akin ya zama makoma ga mutane, da aminci, kuma ku riƙi wurin salla daga Maƙami Ibrahim, kuma Muka yi alƙawari zuwa ga Ibrahim, da Isma'ila da cewa: "Ku tsarkake ¦akiNa domin masu ɗawafi da masu lizimta da masu ruku'i, masu sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Muka sanya ¦ãkin ya zama makõma ga mutãne, da aminci, kuma ku riƙi wurin salla daga Maƙãmi Ibrãhĩm, kuma Muka yi alƙawari zuwa ga Ibrãhĩm, da Ismã'ila da cẽwa: "Ku tsarkake ¦ãkiNa dõmin mãsu ɗawãfi da mãsu lizimta da mãsu rukũ'i, mãsu sujada |