Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 132 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَوَصَّىٰ بِهَآ إِبۡرَٰهِـۧمُ بَنِيهِ وَيَعۡقُوبُ يَٰبَنِيَّ إِنَّ ٱللَّهَ ٱصۡطَفَىٰ لَكُمُ ٱلدِّينَ فَلَا تَمُوتُنَّ إِلَّا وَأَنتُم مُّسۡلِمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 132]
﴿ووصى بها إبراهيم بنيه ويعقوب يابني إن الله اصطفى لكم الدين فلا﴾ [البَقَرَة: 132]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lbrahim ya yi wasiyya da ita ga ɗiyansa, kuma Ya'aƙubu (ya yi wasiyya, suka ce:) "Ya ɗiyana! Lalle ne, Allah Ya zaɓa muku addini don haka kada ku mutu, lalle, face kuna Musulmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lbrahim ya yi wasiyya da ita ga ɗiyansa, kuma Ya'aƙubu (ya yi wasiyya, suka ce:) "Ya ɗiyana! Lalle ne, Allah Ya zaɓa muku addini don haka kada ku mutu, lalle, face kuna Musulmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lbrãhĩm ya yi wasiyya da ita ga ɗiyansa, kuma Ya'aƙũbu (ya yi wasiyya, suka ce:) "Yã ɗiyãna! Lalle ne, Allah Ya zãɓã muku addini don haka kada ku mutu, lalle, fãce kuna Musulmi |