Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 131 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿إِذۡ قَالَ لَهُۥ رَبُّهُۥٓ أَسۡلِمۡۖ قَالَ أَسۡلَمۡتُ لِرَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[البَقَرَة: 131]
﴿إذ قال له ربه أسلم قال أسلمت لرب العالمين﴾ [البَقَرَة: 131]
Abubakar Mahmood Jummi lokacin da Ubangijisa ya ce da shi ka mika wuya sai ya ce na mika wuya ga Ubangijin Talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da Ubangijinsa Ya ce masa: "Ka miƙa wuya," ya ce: "Na miƙa wuya ga Ubangijin talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da Ubangijinsa Ya ce masa: "Ka miƙa wuya," ya ce: "Nã miƙa wuya ga Ubangijin tãlikai |