×

Waccan, wata al'umma ce, ta riga ta shige, tana da abin da 2:134 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:134) ayat 134 in Hausa

2:134 Surah Al-Baqarah ayat 134 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 134 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿تِلۡكَ أُمَّةٞ قَدۡ خَلَتۡۖ لَهَا مَا كَسَبَتۡ وَلَكُم مَّا كَسَبۡتُمۡۖ وَلَا تُسۡـَٔلُونَ عَمَّا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[البَقَرَة: 134]

Waccan, wata al'umma ce, ta riga ta shige, tana da abin da ta sanã'anta kuma kuna da abin da kuka sanã'anta, Kuma bã zã a tambaye ku ba daga abin da suka kasance suna aikatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: تلك أمة قد خلت لها ما كسبت ولكم ما كسبتم ولا تسألون, باللغة الهوسا

﴿تلك أمة قد خلت لها ما كسبت ولكم ما كسبتم ولا تسألون﴾ [البَقَرَة: 134]

Abubakar Mahmood Jummi
Waccan, wata al'umma ce, ta riga ta shige, tana da abin da ta sana'anta kuma kuna da abin da kuka sana'anta, Kuma ba za a tambaye ku ba daga abin da suka kasance suna aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Waccan, wata al'umma ce, ta riga ta shige, tana da abin da ta sana'anta kuma kuna da abin da kuka sana'anta, Kuma ba za a tambaye ku ba daga abin da suka kasance suna aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Waccan, wata al'umma ce, ta riga ta shige, tana da abin da ta sanã'anta kuma kuna da abin da kuka sanã'anta, Kuma bã zã a tambaye ku ba daga abin da suka kasance suna aikatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek