Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 135 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَقَالُواْ كُونُواْ هُودًا أَوۡ نَصَٰرَىٰ تَهۡتَدُواْۗ قُلۡ بَلۡ مِلَّةَ إِبۡرَٰهِـۧمَ حَنِيفٗاۖ وَمَا كَانَ مِنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[البَقَرَة: 135]
﴿وقالوا كونوا هودا أو نصارى تهتدوا قل بل ملة إبراهيم حنيفا وما﴾ [البَقَرَة: 135]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Ku kasance* Yahudawa ko Nasara, kwa shiryu."Ka ce: "A'a aƙidar Ibrahim dai, maikarkata, zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga masu shirki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Ku kasance Yahudawa ko Nasara, kwa shiryu."Ka ce: "A'a aƙidar Ibrahim dai, maikarkata, zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga masu shirki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Ku kasance Yahũdãwa ko Nasãra, kwã shiryu."Ka ce: "A'a aƙidar Ibrãhĩm dai, maikarkata, zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga mãsu shirki ba |