Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 145 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَلَئِنۡ أَتَيۡتَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡكِتَٰبَ بِكُلِّ ءَايَةٖ مَّا تَبِعُواْ قِبۡلَتَكَۚ وَمَآ أَنتَ بِتَابِعٖ قِبۡلَتَهُمۡۚ وَمَا بَعۡضُهُم بِتَابِعٖ قِبۡلَةَ بَعۡضٖۚ وَلَئِنِ ٱتَّبَعۡتَ أَهۡوَآءَهُم مِّنۢ بَعۡدِ مَا جَآءَكَ مِنَ ٱلۡعِلۡمِ إِنَّكَ إِذٗا لَّمِنَ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[البَقَرَة: 145]
﴿ولئن أتيت الذين أوتوا الكتاب بكل آية ما تبعوا قبلتك وما أنت﴾ [البَقَرَة: 145]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma hakika, idan ka je wawaɗanda aka bai wa Littafi da dukan aya, ba za su bi Alƙiblarka ba, kuma kai ba ka zama mai bin Alƙiblarsu ba, kuma sashensu ba mai bin Alƙiblar* sashe ba ne. Kuma haƙiƙa, idan ka bi son zuciyoyinsu daga bayan abin da ya zo maka daga ilmi, lalle ne kai, sa'an nan, haƙiƙa, azzalumi kake |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma hakika, idan ka je wawaɗanda aka bai wa Littafi da dukan aya, ba za su bi Alƙiblarka ba, kuma kai ba ka zama mai bin Alƙiblarsu ba, kuma sashensu ba mai bin Alƙiblar sashe ba ne. Kuma haƙiƙa, idan ka bi son zuciyoyinsu daga bayan abin da ya zo maka daga ilmi, lalle ne kai, sa'an nan, haƙiƙa, azzalumi kake |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma hakĩka, idan ka je wawaɗanda aka bai wa Littafi da dukan ãyã, bã zã su bi Alƙiblarka ba, kuma kai ba ka zama mai bin Alƙiblarsu ba, kuma sãshensu bã mai bin Alƙiblar sãshe ba ne. Kuma haƙĩƙa, idan ka bi son zũciyõyinsu daga bãyan abin da ya zo maka daga ilmi, lalle ne kai, sa'an nan, haƙiƙa, azzãlumi kake |