Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 152 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿فَٱذۡكُرُونِيٓ أَذۡكُرۡكُمۡ وَٱشۡكُرُواْ لِي وَلَا تَكۡفُرُونِ ﴾
[البَقَرَة: 152]
﴿فاذكروني أذكركم واشكروا لي ولا تكفرون﴾ [البَقَرَة: 152]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, ku tuna Ni, In tuna ku, kuma ku yi godiya gare Ni, kuma kada ku butulce Mini |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, ku tuna Ni, In tuna ku, kuma ku yi godiya gare Ni, kuma kada ku butulce Mini |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, ku tuna Ni, In tunã ku, kuma ku yi gõdiya gare Ni, kuma kada ku butulce Mini |