Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 153 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱسۡتَعِينُواْ بِٱلصَّبۡرِ وَٱلصَّلَوٰةِۚ إِنَّ ٱللَّهَ مَعَ ٱلصَّٰبِرِينَ ﴾ 
[البَقَرَة: 153]
﴿ياأيها الذين آمنوا استعينوا بالصبر والصلاة إن الله مع الصابرين﴾ [البَقَرَة: 153]
| Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗan da *suka yi imani! Ku nemi taimako da haƙuri game da salla. Lalle ne, Allah na tare da masu haƙuri | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku nemi taimako da haƙuri game da salla. Lalle ne, Allah na tare da masu haƙuri | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku nẽmi taimako da haƙuri game da salla. Lalle ne, Allah na tãre da mãsu haƙuri |