Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 154 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَلَا تَقُولُواْ لِمَن يُقۡتَلُ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ أَمۡوَٰتُۢۚ بَلۡ أَحۡيَآءٞ وَلَٰكِن لَّا تَشۡعُرُونَ ﴾
[البَقَرَة: 154]
﴿ولا تقولوا لمن يقتل في سبيل الله أموات بل أحياء ولكن لا﴾ [البَقَرَة: 154]
Abubakar Mahmood Jummi kada ku ce ga waɗanda ake kashewa a cikin hanyar Allah: "Matattu ne." A'a, rayayyu ne, kuma amma ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku ce ga waɗanda ake kashewa a cikin hanyar Allah: "Matattu ne." A'a, rayayyu ne, kuma amma ba ku sansancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku ce ga waɗanda ake kashẽwa a cikin hanyar Allah: "Matattu ne." Ã'a, rãyayyu ne, kuma amma bã ku sansancẽwa |