×

Kuma lalle ne, Muna jarrabar ku da wani abu daga tsõro da 2:155 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:155) ayat 155 in Hausa

2:155 Surah Al-Baqarah ayat 155 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 155 - البَقَرَة - Page - Juz 2

﴿وَلَنَبۡلُوَنَّكُم بِشَيۡءٖ مِّنَ ٱلۡخَوۡفِ وَٱلۡجُوعِ وَنَقۡصٖ مِّنَ ٱلۡأَمۡوَٰلِ وَٱلۡأَنفُسِ وَٱلثَّمَرَٰتِۗ وَبَشِّرِ ٱلصَّٰبِرِينَ ﴾
[البَقَرَة: 155]

Kuma lalle ne, Muna jarrabar ku da wani abu daga tsõro da yunwa da naƙasa daga dũkiya da rãyuka da 'ya'yan itãce. Kuma ka yi bishãra ga mãsu haƙuri

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولنبلونكم بشيء من الخوف والجوع ونقص من الأموال والأنفس والثمرات وبشر الصابرين, باللغة الهوسا

﴿ولنبلونكم بشيء من الخوف والجوع ونقص من الأموال والأنفس والثمرات وبشر الصابرين﴾ [البَقَرَة: 155]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle ne, Muna jarrabar ku da wani abu daga tsoro da yunwa da naƙasa daga dukiya da rayuka da 'ya'yan itace. Kuma ka yi bishara ga masu haƙuri
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne, Muna jarrabar ku da wani abu daga tsoro da yunwa da naƙasa daga dukiya da rayuka da 'ya'yan itace. Kuma ka yi bishara ga masu haƙuri
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne, Muna jarrabar ku da wani abu daga tsõro da yunwa da naƙasa daga dũkiya da rãyuka da 'ya'yan itãce. Kuma ka yi bishãra ga mãsu haƙuri
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek