Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 173 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿إِنَّمَا حَرَّمَ عَلَيۡكُمُ ٱلۡمَيۡتَةَ وَٱلدَّمَ وَلَحۡمَ ٱلۡخِنزِيرِ وَمَآ أُهِلَّ بِهِۦ لِغَيۡرِ ٱللَّهِۖ فَمَنِ ٱضۡطُرَّ غَيۡرَ بَاغٖ وَلَا عَادٖ فَلَآ إِثۡمَ عَلَيۡهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٌ ﴾
[البَقَرَة: 173]
﴿إنما حرم عليكم الميتة والدم ولحم الخنـزير وما أهل به لغير الله﴾ [البَقَرَة: 173]
Abubakar Mahmood Jummi Kawai abin da Ya haramta a kanku, mushe da Jini da naman alade da abin da aka kururuta game da shi ga wanin Allah. To, wanda aka matsa, wanin ɗan tawaye, kuma banda mai zalunci, to babu laifi a kansa. Lalle ne Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kawai abin da Ya haramta a kanku, mushe da Jini da naman alade da abin da aka kururuta game da shi ga wanin Allah. To, wanda aka matsa, wanin ɗan tawaye, kuma banda mai zalunci, to babu laifi a kansa. Lalle ne Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kawai abin da Ya haramta a kanku, mũshe da Jini da nãman alade da abin da aka kurũrũta game da shi ga wanin Allah. To, wanda aka matsã, wanin ɗan tãwãye, kuma banda mai zãlunci, to bãbu laifi a kansa. Lalle ne Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |