Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 174 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يَكۡتُمُونَ مَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ مِنَ ٱلۡكِتَٰبِ وَيَشۡتَرُونَ بِهِۦ ثَمَنٗا قَلِيلًا أُوْلَٰٓئِكَ مَا يَأۡكُلُونَ فِي بُطُونِهِمۡ إِلَّا ٱلنَّارَ وَلَا يُكَلِّمُهُمُ ٱللَّهُ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ وَلَا يُزَكِّيهِمۡ وَلَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٌ ﴾
[البَقَرَة: 174]
﴿إن الذين يكتمون ما أنـزل الله من الكتاب ويشترون به ثمنا قليلا﴾ [البَقَرَة: 174]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗannan da suke ɓoye abin da Allah Ya saukar daga Littafi, kuma suna sayen kuɗi kaɗan da shi; waɗannan ba su cin kome a cikin cikkunansu face wuta, kuma Allah ba zai yi musu magana ba a Ranar ¡iyama, kuma ba zai tsarkake su ba, kuma suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗannan da suke ɓoye abin da Allah Ya saukar daga Littafi, kuma suna sayen kuɗi kaɗan da shi; waɗannan ba su cin kome a cikin cikkunansu face wuta, kuma Allah ba zai yi musu magana ba a Ranar ¡iyama, kuma ba zai tsarkake su ba, kuma suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗannan da suke ɓõye abin da Allah Ya saukar daga Littãfi, kuma suna sayen kuɗi kaɗan da shi; waɗannan bã su cin kome a cikin cikkunansu fãce wuta, kuma Allah bã zai yi musu magana ba a Rãnar ¡iyãma, kuma bã zai tsarkake su ba, kuma suna da azãba mai raɗaɗi |