×

Waɗan nan su ne waɗan da suka sayi ɓata da shiriya, kuma 2:175 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:175) ayat 175 in Hausa

2:175 Surah Al-Baqarah ayat 175 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 175 - البَقَرَة - Page - Juz 2

﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ ٱشۡتَرَوُاْ ٱلضَّلَٰلَةَ بِٱلۡهُدَىٰ وَٱلۡعَذَابَ بِٱلۡمَغۡفِرَةِۚ فَمَآ أَصۡبَرَهُمۡ عَلَى ٱلنَّارِ ﴾
[البَقَرَة: 175]

Waɗan nan su ne waɗan da suka sayi ɓata da shiriya, kuma azãba da gãfara. To, me ya yi haƙurin su a kan Wuta

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أولئك الذين اشتروا الضلالة بالهدى والعذاب بالمغفرة فما أصبرهم على النار, باللغة الهوسا

﴿أولئك الذين اشتروا الضلالة بالهدى والعذاب بالمغفرة فما أصبرهم على النار﴾ [البَقَرَة: 175]

Abubakar Mahmood Jummi
Waɗan nan su ne waɗan da suka sayi ɓata da shiriya, kuma azaba da gafara. To, me ya yi haƙurin su a kan Wuta
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗannan su ne waɗanda suka sayi ɓata da shiriya, kuma azaba da gafara. To, me ya yi haƙurinsu a kan Wuta
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗannan su ne waɗanda suka sayi ɓata da shiriya, kuma azãba da gãfara. To, me ya yi haƙurinsu a kan Wuta
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek