Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 186 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَإِذَا سَأَلَكَ عِبَادِي عَنِّي فَإِنِّي قَرِيبٌۖ أُجِيبُ دَعۡوَةَ ٱلدَّاعِ إِذَا دَعَانِۖ فَلۡيَسۡتَجِيبُواْ لِي وَلۡيُؤۡمِنُواْ بِي لَعَلَّهُمۡ يَرۡشُدُونَ ﴾
[البَقَرَة: 186]
﴿وإذا سألك عبادي عني فإني قريب أجيب دعوة الداع إذا دعان فليستجيبوا﴾ [البَقَرَة: 186]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan bayiNa suka tambaye ka daga gare Ni, to, lalle Ni Makusanci ne. Ina karɓa kiran mai kira idan ya kira Ni.* Saboda haka su nemi karɓawaTa, kuma su yi imani da Ni: tsammaninsu, su shiryu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan bayiNa suka tambaye ka daga gare Ni, to, lalle Ni Makusanci ne. Ina karɓa kiran mai kira idan ya kira Ni. Saboda haka su nemi karɓawaTa, kuma su yi imani da Ni: tsammaninsu, su shiryu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan bãyiNa suka tambaye ka daga gare Ni, to, lalle Ni Makusanci ne. Ina karɓa kiran mai kira idan ya kirã Ni. Sabõda haka su nẽmi karɓawaTa, kuma su yi ĩmãni da Ni: tsammãninsu, su shiryu |