Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 19 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿أَوۡ كَصَيِّبٖ مِّنَ ٱلسَّمَآءِ فِيهِ ظُلُمَٰتٞ وَرَعۡدٞ وَبَرۡقٞ يَجۡعَلُونَ أَصَٰبِعَهُمۡ فِيٓ ءَاذَانِهِم مِّنَ ٱلصَّوَٰعِقِ حَذَرَ ٱلۡمَوۡتِۚ وَٱللَّهُ مُحِيطُۢ بِٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[البَقَرَة: 19]
﴿أو كصيب من السماء فيه ظلمات ورعد وبرق يجعلون أصابعهم في آذانهم﴾ [البَقَرَة: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuwa kamar girgije mai zuba daga sama, a cikinsa akwai duffai da tsawa da walƙiya: suna sanyawar yatsunsu a cikin kunnuwansu daga tsawarwakin, domin tsoron mutuwa. Kuma Allah Mai kewayewane ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuwa kamar girgije mai zuba daga sama, a cikinsa akwai duffai da tsawa da walƙiya: suna sanyawar yatsunsu a cikin kunnuwansu daga tsawarwakin, domin tsoron mutuwa. Kuma Allah Mai kewayewane ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuwa kamar girgije mai zuba daga sama, a cikinsa akwai duffai da tsãwa da walƙiya: suna sanyãwar yãtsunsu a cikin kunnuwansu dãga tsãwarwakin, dõmin tsõron mutuwa. Kuma Allah Mai kẽwayewane gã kãfirai |