Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 20 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿يَكَادُ ٱلۡبَرۡقُ يَخۡطَفُ أَبۡصَٰرَهُمۡۖ كُلَّمَآ أَضَآءَ لَهُم مَّشَوۡاْ فِيهِ وَإِذَآ أَظۡلَمَ عَلَيۡهِمۡ قَامُواْۚ وَلَوۡ شَآءَ ٱللَّهُ لَذَهَبَ بِسَمۡعِهِمۡ وَأَبۡصَٰرِهِمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[البَقَرَة: 20]
﴿يكاد البرق يخطف أبصارهم كلما أضاء لهم مشوا فيه وإذا أظلم عليهم﴾ [البَقَرَة: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Walƙiyar tana yin kusa ta fizge gannansu, ko da yaushe ta haskaka musu, sai su yi tafiya a cikinta, kuma idan ta yi duhu a kansu, sai su yi tsaye. Kuma da Allah Ya so, sai Ya tafi da jinsu da gannansu. Lalle ne Allah a kan dukan kome Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Walƙiyar tana yin kusa ta fizge gannansu, ko da yaushe ta haskaka musu, sai su yi tafiya a cikinta, kuma idan ta yi duhu a kansu, sai su yi tsaye. Kuma da Allah Ya so, sai Ya tafi da jinsu da gannansu. Lalle ne Allah a kan dukan kome Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Walƙiyar tana yin kusa ta fizge gannansu, ko da yaushe ta haskakã musu, sai su yi tafiya a cikinta, kuma idan ta yi duhu a kansu, sai su yi tsaye. Kuma dã Allah Yã so, sai Ya tafi da jinsu da gannansu. Lalle ne Allah a kan dukan kõme Mai ĩkon yi ne |