Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 208 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱدۡخُلُواْ فِي ٱلسِّلۡمِ كَآفَّةٗ وَلَا تَتَّبِعُواْ خُطُوَٰتِ ٱلشَّيۡطَٰنِۚ إِنَّهُۥ لَكُمۡ عَدُوّٞ مُّبِينٞ ﴾
[البَقَرَة: 208]
﴿ياأيها الذين آمنوا ادخلوا في السلم كافة ولا تتبعوا خطوات الشيطان إنه﴾ [البَقَرَة: 208]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku shiga cikin Musulunci gaba ɗaya; kuma kada ku bi zambiyoyin Shaiɗan; lalle ne shi a gare ku maƙiyine, bayyanan ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku shiga cikin Musulunci gaba ɗaya; kuma kada ku bi zambiyoyin Shaiɗan; lalle ne shi a gare ku maƙiyine, bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmani! Ku shiga cikin Musulunci gabã ɗaya; kuma kada ku bi zambiyõyin Shaiɗan; lalle ne shĩ a gare ku maƙiyine, bayyananne |