Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 207 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يَشۡرِي نَفۡسَهُ ٱبۡتِغَآءَ مَرۡضَاتِ ٱللَّهِۚ وَٱللَّهُ رَءُوفُۢ بِٱلۡعِبَادِ ﴾
[البَقَرَة: 207]
﴿ومن الناس من يشري نفسه ابتغاء مرضات الله والله رءوف بالعباد﴾ [البَقَرَة: 207]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma akwai daga mutane* wanda yake sayar da ransa, domin neman yardar Allah: KumaAllah Mai tausayi ga bayi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga mutane wanda yake sayar da ransa, domin neman yardar Allah: KumaAllah Mai tausayi ga bayi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga mutãne wanda yake sayar da ransa, dõmin nẽman yardar Allah: KumaAllah Mai tausayi ga bãyi ne |