Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 241 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَلِلۡمُطَلَّقَٰتِ مَتَٰعُۢ بِٱلۡمَعۡرُوفِۖ حَقًّا عَلَى ٱلۡمُتَّقِينَ ﴾
[البَقَرَة: 241]
﴿وللمطلقات متاع بالمعروف حقا على المتقين﴾ [البَقَرَة: 241]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda aka saki suna da daɗaɗawa gwargwadon hali, wajibi ce a kan masu jin tsoron Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda aka saki suna da daɗaɗawa gwargwadon hali, wajabce a kan masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda aka saki suna da dãɗaɗãwa gwargwadon hãli, wajabce a kan mãsu taƙawa |