Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 244 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَقَٰتِلُواْ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ وَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ سَمِيعٌ عَلِيمٞ ﴾ 
[البَقَرَة: 244]
﴿وقاتلوا في سبيل الله واعلموا أن الله سميع عليم﴾ [البَقَرَة: 244]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku yi yaƙi a cikin hanyar Allah, kuma ku sani cewa lalle ne, Allah Mai ji ne, Masani | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yi yaƙi a cikin hanyar Allah, kuma ku sani cewa lalle ne, Allah Mai ji ne, Masani | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yi yãƙi a cikin hanyar Allah, kuma ku sani cẽwa lalle ne, Allah Mai jĩ ne, Masani |