Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 243 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿۞ أَلَمۡ تَرَ إِلَى ٱلَّذِينَ خَرَجُواْ مِن دِيَٰرِهِمۡ وَهُمۡ أُلُوفٌ حَذَرَ ٱلۡمَوۡتِ فَقَالَ لَهُمُ ٱللَّهُ مُوتُواْ ثُمَّ أَحۡيَٰهُمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَذُو فَضۡلٍ عَلَى ٱلنَّاسِ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَ ٱلنَّاسِ لَا يَشۡكُرُونَ ﴾
[البَقَرَة: 243]
﴿ألم تر إلى الذين خرجوا من ديارهم وهم ألوف حذر الموت فقال﴾ [البَقَرَة: 243]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda suka fita* daga gidajensu, alhali kuwa su dubbai ne, domin tsoron mutuwa? Sai Allah Ya ce musu: "Ku mutu." Sa'an nan kuma Ya rayar da su, lalle ne Allah, haƙiƙa Ma'abucin falala a kan mutane ne, kuma amma mafi yawan mutane ba su godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda suka fita daga gidajensu, alhali kuwa su dubbai ne, domin tsoron mutuwa? Sai Allah Ya ce musu: "Ku mutu." Sa'an nan kuma Ya rayar da su, lalle ne Allah, haƙiƙa Ma'abucin falala a kan mutane ne, kuma amma mafi yawan mutane ba su godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda suka fita daga gidãjensu, alhãli kuwa sũ dubbai ne, dõmin tsõron mutuwa? Sai Allah Ya ce musu: "Ku mutu." Sa'an nan kuma Ya rãyar da su, lalle ne Allah, haƙĩƙa Ma'abũcin falala a kan mutãne ne, kuma amma mafi yawan mutãne bã su gõdẽwa |